Muhammad Aminu Ibrahim Profile Banner
Muhammad Aminu Ibrahim Profile
Muhammad Aminu Ibrahim

@ibrahim_daurawa

13,182
Followers
7
Following
110
Media
233
Statuses

Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa | Islamic Scholar | Marriage Counselor | Peace Ambassador |

Nigeria
Joined October 2020
Don't wanna be here? Send us removal request.
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
2 months
A Yau 20-Sha'ban 1445 / 01-03-2024 Ni Muhammad Aminu Ibrahim Na ajiye Mukamina Na Kwamandan Hisbah Board Kano. Ina yiwa Mai Girma Gwamna da Al'umma Jihar Kano da ma Nigeria fatan alkhairi.
690
2K
6K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
WANNAN JARIRIYA DA KUKE GANI, WASU MARASA IMANI SUKA HAIFE TA, KUMA SUKA JEFAR DA ITA, SHI NE AKA KAWO MANA ITA HISBAH DOMIN CI GABA DA KULAWA DA ITA, ALLAH YA SHIRYA.
Tweet media one
240
618
4K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
1 month
Hisbah Aikin Allah
Tweet media one
92
422
4K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Falalar Yiwa Annabi Salati
51
669
2K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Yadda Aka Kashe Sayyadina Uthman | Kundin Tarihi 5
32
818
2K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Kundi Tarihi | Garin Madinah
27
566
2K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Tsananin Soyayyar Sahabbai ga Annabi (S.A.W) | Kundin Tarihi 09
17
457
2K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Yakin Badr, Madinah | Kundin Tarihi 07
26
471
2K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
2 months
Muna Godiya ga yan uwa dalibai mabiya Tasharmu ta YouTube, wanda suka karrama Babban Malaminmu da Lambar yabo sakamakon shirye-shirye masu amfanar da al'umma da kuma ilmantarwa inda Malamin Namu yake da mabiya akalla 111,000 a Tasharmu dake manhajar. #youtubeplaybutton
Tweet media one
33
194
1K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
2 months
Kwamandan na Hisbah ya kuma faɗa wa BBC cewa za su fito da wani tsari mai suna 'Na Tuba', don koya wa waɗanɗa suka tuba daga baɗalar sana'a da kuma ba su jari.
Tweet media one
Tweet media two
57
351
1K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Kogon Hira | Makkah | Kundin Tarihi 11
14
404
1K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Hisbah Karate
98
323
1K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Kundin Tarihi 2 | Madinah
27
374
1K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Maganin Damuwa Daga Annabi {S.A.W}
16
542
1K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Muhajirun Da Ansar | Kundin Tarihi 3
17
349
1K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Yadda Aka Kafa Musulunci | Kundin Tarihi 4
14
425
1K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Kalmomin da Allah (S.W.T) Yafi So.
21
459
1K
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
“Ka Sowa Dan Uwanka Abinda Kake Sowa Kanka” Annabi Muhammad ( S.A.W )
44
325
980
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Alhamdulillah SSG Ya Samu Sauki Ya Dawo Daga Jiddah
Tweet media one
14
98
991
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Kalaman Babban Kwamanda Akan Samamen Da Hisbah Take Kaiwa Guraren Badala. Source: BBC Hausa
31
352
945
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Yadda Madinah Ta Kafu | Kundin Tarihi 6
21
348
924
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Yadda Ake warware sihiri da ganyen magarya
10
511
923
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Hisbah Ta Gayyaci Sha’irai
30
219
901
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
3 months
Hisbah Ta Aike da Murja Kunya Gidan Gyaran Hali | Hisbah Board Kano
38
261
897
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Kogon Hira, Jabal Noor | Kundin Tarihi | Makkah
10
286
888
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
🤐
30
270
823
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Alhamdulillah. Hisbah tayi babban kamu, Trailer guda cike da Barasa
44
224
827
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
MUN ZO JAHAR KEBBI DOMIN GUDANAR DA AURAN GATA NA MARAYU GUDA DARI UKU TARE DA BASU JARI WANDA MAI GIRMA GWABNA ZAI GABATAR GOBE 28/1/2024 1. GWABNA DR NASIRU IDRIS 2 TSOHON MATAIMAKIN GWABNA JARMAN ARGUNGU 3. PROF MANSUR ISA YALWA 4. IMAM AMINU IBRAHIM DAURAWA.
Tweet media one
28
155
821
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
7 months
Kayan Garar Amaren Auren Gata #aurengata #hisbah
39
274
788
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Daya Daga Kasidun Da Malam Ya Taba Rubutawa
10
232
761
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Muhimmancin Kula Da Iyali
10
241
727
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
3 months
Jinjina ga Dakarun Hisbah domin fasa Barasa da suka aiwatar bisa sahalewar kotu
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
34
143
722
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Muhimmiyar Fadakarwa
9
195
701
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Ziyarar Da’awah Garin Diira, Yobe
14
142
694
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Ziyarar Hausawan Makka
5
162
679
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Ziyara Ga Sanata Abdulaziz Yari
14
80
628
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
3 months
Ziyarar Girmamawa Ga Khalifa Sarki
14
116
587
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Waye Mal. Aminu Ibrahim Daurawa { EP_02 } | Rumfar Africa Podcast Tambayoyi. 1. Shekarun Malam 2. Asalin Inda Malam Ya Samo Sunan “Daurawa” A wannan shirin zaku kasance tare babban bako Malam Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addini, kuma shugaban hukumar Hisbah ta jihar…
Tweet media one
Tweet media two
7
180
564
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Wani Masoyinmu ya Taso Takanas ta Kano Daga Jihar Zamfara Domin Rera Mana Kasidar da ya Rubuta Mana cikin Harshen Fulatanci.
6
116
558
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
8 months
الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته ويلهمكم الصبر والسلوان، يارب العالمين
24
138
515
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Waye Mal. Aminu Ibrahim Daurawa | Rumfar Africa Podcast A wannan shirin zaku kasance tare babban bako Malam Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addini, kuma shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Najeriya. Mun tattauna batutuwa masu mahimmmaci da suka shafi rayuwarsa,…
6
158
490
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
3 months
JINJINA GA DAKARUN HISBAH AIKI YANA KYAU, YADDA AKE ƁOYE GIYA DA KAYAN MAYE A CIKIN LEMAN KWALBA.
18
129
473
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Hisbah ta ce za ta sake gayyatar Yan Kannywood ta yadda suka nema amma idan suka bijire hakan na nufin ba sa son gyara. Babban Kwamandan Hukumar Sheikh Aminu Daurawa ne ya shaida wa Freedom Radio hakan bayan sun kammala ganawa da Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Kano Malam…
Tweet media one
Tweet media two
21
108
460
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
KAYAN AURE DA AKA YIWA MARAYU A WAJAN AURAN GATA DA MARASA ƘARFI NA JIHAR KEBBI
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
18
94
468
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Abba Gida-Gida: Fatan Alkhairi da Kuma Nasiha
8
149
443
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
….
13
155
397
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Ciyarwa i irin wannan lokacin Babban Aikin Lada ne
6
118
386
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Ina Mahaddata Mata Marayu Ga Garabasa
6
186
335
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Idan Mace Ta Dade Batayi Aure ba, Itama Sai Likita Yana Duba Tambayoyi 1. Ni Matashi ne, na isa aure, ina da sana'a, Amma mahaifiyata tace ba yanzu ba wai ban isa Aure ba. 2. Shin Za a iya Tarayya akan sadaka jariya.? 3. Shin muma mata idan muka dade ba muyi aure ba sai…
5
158
317
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Illar Yin Karya A Rayuwar Musulmi | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
2
140
314
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Auratayya: Ababen Da Ya Kamata A Duba Kafin Aure
2
183
316
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
3 months
Tattaunawa ta Musamman da Kwamanda Janar na Hukumar Hisbah Board
3
127
299
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
2 months
Falalar Ciyarwa A Watan Azumi
6
118
302
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
7 months
RANAR JUMA'A MAI ZUWA 13/10/2023, (IDAN ALLAH YA YARDA) ZA A ƊAURA AURAN AMARE 1800, ANGWAYE 1800. A DUKKAN ƘANANAN HUKUMOMI 44, NA FAƊIN JAHAR KANO ALLAH YA KAIMU DA RAI DA LAFIYA.
12
73
264
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Tambayoyin Auratayya Tambaya 1 Hukuncin Karin mazaunai/mama ga mace Tambaya 2 Hukuncin Auren wanda ya daraka/ daraki shekaru da dama
4
129
270
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Sanarwa ! Sanarwa !! Sanarwa !!! Mai Girma Babban Kwamandan Hisbah Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yana gayyatar daukacin matasa yan TikTok zuwa Ofishinsa dake Shelkwatar Hukumar, Domin Ganawa ta Musamman. Rana: Litinin 06/10/23 Lokaci: 04:00 PM
Tweet media one
12
81
238
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
8 months
Fiqhun Jinin Al’ada Ga Iyaye Mata
1
112
197
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Hakuri Da Juna
5
83
189
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
9 months
Auren Gata
11
116
171
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Tambayoyi da Amsa | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Tambayoyi 1. Ina Rikon Maraya Shin Zan Iya Hukuntashi.? 2. Hukuncin Yin Azalo A Musulunci. 3. Malam Na Kone A Kafa, Shin Yaya Zanyi Wankan Tsarki.? 4. Na Dauki Kayan Dan Uwana Wanda Ya Mutu, Sai Daga Baya Yan Uwana Suka…
2
85
148
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
A Ayyukan da Hisbah ta Gabatar Daga Hawan Sabon Kwamanda Zuwa Yanzu Wani Aiki Ne Kaga Yafi Dacewa Da Kuma Yadda Kake Ganin Za’a Ingantashi
Kona Giya
81
Auren Gata (Zawarawa)
127
Operation Kauda Badala
522
Gayyatar TikTok/Kannywood
55
9
46
139
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
7 months
The true essence of knowledge lies in our ability to act upon it. Just as the Prophet of Allah shared his wisdom, we have to work with knowledge. Share it as news, protect it as judgment, implement it as a command, and unveil its hidden gems as guidance. By doing so, we seek the…
Tweet media one
1
52
135
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Ayyukan Hisbah A Kano A Mahangar Dokar Musulunci, Dokar Kasa da Kuma Al'ada Kungiyar Discourse Forum na gayyata zuwa tattaunawa ta musamman a kan kamen da hukumar Hisbah tayi na kwanan nan a kokarin ta na gyaran tarbiyya. Wannan tattaunawa za ta yi duba akan abin da hukumar take…
6
43
130
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Live !!! Zaku iya kallo da sauraron wannan tattaunawa wadda ke gudana yanzu haka a manhajar Zoom. Zoom link: Meeting ID: 813 535 3532
Tweet media one
2
36
129
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Duk Abinda Na Siyawa Mahaifina Sai Ya Siyar | Tambayoyi da Amsa Tambayoyi 1. Shin idan mutum yaje kabarin Annabi (S.A.W) shin sai yaje daf da kabarin akeyi masa sallama ko kafin a karasa. 2. Gafarta malam, ina kyautatawa mahaifina sosai, amma malam duk abinda na kai masa…
4
71
125
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
8 months
Tweet media one
38
73
118
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Fassarar Khutbah : | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah} Masallaci: Abubakar Hussain Unguwa: Fagge, Kano 11 Jumadal Ula 1444 AH 24 November 2023
1
36
108
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
5 months
Live !!! Live !!! Live !!! Live !!! Addini da Rayuwa | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Maudu'i: Khaba'ir (8) Mugayen Laifuka Layin Tambaya: +234 906 601 9445 01 Jumadal II 1445 AH 14 December 2023
2
41
99
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
8 months
Addinin Annabawa Annabi Adam da Annabi Nuhu da Annabi Ibrahim da Annabi Musa da Annabi Isa da Annabi Muhammad Salati da Amincin Allah ya kara tabbata a gare su kowanne a zamaninshi yana kira ne a bauta wa Allah shi kadai, a cikinsu babu wanda yace shi dan Allah ne ko a bauta…
Tweet media one
38
54
93
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Live !!! Live !!! Live !!! Live !!! Fassarar Khutbah : | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah} Masallaci: Alh. Musa Kwankwaso Unguwa: Miller Road, Kano 08 Rajab 1444 AH 19 January 2024
1
29
84
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Tambayoyin Auratayya | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Tambayoyi 1. Ya Sheikh Ina iya kokarina wajen ganin na sauke dukkan hakkokin mata ta da Allah ya doramin, Amma ita bata yimin biyayya, shin zan iya daina yimata wasu daga ciki domin ta gyara.? 2. Gafarta malam shin za a iya…
2
39
83
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Dalilina na Rashin Kafirta Wanda Bama Akida Daya. | Waye Malam Daurawa Tambayoyi Menene Akidar Malam. Ya Mu'amalar Malam Take ga Wanda Suka Sabawa Juna Akan Akida. Meyasa Malam Bai Fiya yin raddi ga masu wa'azin da suka saba masa. Dalilina na Rashin Kafirta wasu mutane.? A…
0
23
84
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Live !!! Live !!! Live !!! Fassarar Khutbah : | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah} Masallaci: Skyline University Kano Unguwa: Zariya Road, Kano 01 Rajab 1444 AH 12 January 2024
1
29
82
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
2 months
Live !!! Live !!! Live !!! Ramadan 10 Tafsir | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa { Hafizahullah } Masallaci: Mai Unguwa Doma Unguwa: Jekada Fari, Gombe 09 Ramadan 1445 AH 19 March 2024 Suratul Baƙara Aya ta 233.
Tweet media one
2
24
83
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
*GAYYATA TA MUSAMMAN* Kungiyar Discourse Forum na gayyata zuwa tattaunawa ta musamman a kan kamen da hukumar Hisbah tayi na kwanan nan a kokarin ta na gyaran tarbiyya. Wannan tattaunawa za ta yi duba akan abin da hukumar take yi ta fuskar kundin tsarin mulki na kasa da addini…
Tweet media one
Tweet media two
0
28
82
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Live !!! Live !!! Live !!! Live !!! Addini da Rayuwa: Mugayen Laifuka | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Maudu'i: Khaba'ir (10) Mugayen Laifuka: Riya Layin Tambaya: +234 906 601 9445 22 Jumadal Akhira 1445 AH 04 January 2024…
0
27
77
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Addini da Rayuwa | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Maudu'i: Hukuncin Tsinuwa da La'ana A Musulunci Layin Tambaya: +234 906 601 9445 03 Jumada Ula 1445 AH 16 November 2023
0
29
72
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Tambayoyi da Amsa: 342 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Tambayoyi 1. Gafarta malam akwa matar da take kawomana nama da daddare don mu bawa karnukanmu, amma idan tazo sai tace kada mu kuskura mu bawa karya, sai dai kare. Shine wataran muka jaska naman sai muka ga sunan mijinta a…
2
25
69
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
8 months
Live !!! Fassarar Khutbah : | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah} Masallaci: Hajj Camp Unguwa: Hajj Camp, Kano 22 Safar 144 AH 08 September 2023
20
43
58
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
7 months
Ya Allah ka yiwa iyayenmu albarka, Allah ya jikansu ya gafarta musu.
2
14
55
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
3 months
Live !!! Live !!! Live !!! Jami'u Mutun At-Tauhid Wal Akidah: 34 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Majlis: Abubakar Hussain Fagge Unguwa: Fagge 29 Rajab 1445 AH 09 February 2024
0
13
55
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
4 months
Live !!! live !!!live!!! Muwadda'i Malik 54 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah} Kitab: Yawaita Addu’a Majlis: Abdurrahman Bin Auf (Masallacin Alh Yusuf Pantiya) Unguwa: Kofar Wambai, Kano 20 Jumada Akhira 1445 AH 02 January 2024
1
13
51
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Live !!! Fassarar Khutbah : | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah} Masallaci: Abubakar Hussain Unguwa: Fagge, Kano 04 Jumadal Ula 1444 AH 17 November 2023
2
15
52
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
8 months
Hisbah Tayi Babban Kamu
1
21
45
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Tambayoyi da Amsa: 347 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Tambayoyi 1. Gafarta Malam ya halatta mutum yayi tafakkuri a cikin sallar jam'i 2. Akaramakallah Inason yin aure sai yayana yace nazo ga kanwar matarsa ya yarda da tarbiyyar ta, sai nake fadawa dayan yayan nawa…
0
27
48
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
8 months
Hisbah Aikin Allah
4
19
45
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
9 months
Banbancin gata irin na iyayen da, da iyayen yanzu
0
19
42
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Live !!! Jami'u Mutun At-Tauhid Wal Akidah: 29 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Majlis: Abubakar Hussain Fagge Unguwa: Fagge 11 Jumadal Ula 1445 AH 24 November 2023
2
12
40
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
8 months
Auratayya: Hikimar Yin Aure 1. Duk wanda yayi aure yabi Allah (S.W.T). 2. Ka saka a ranka don Allah (S.W.T) da kuma koyi da Sunnar Annabi (S.A.W) za kayi aure 3. Aure yana kawar da sha'awa kuma yana runtse ido 4. Aure yana tsare mutumdaga fadawa al fasha 5. Aure yana rage…
3
19
39
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
9 months
Babban Kwamandan Hisbah na jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bukaci jama'a su yi koyi da Sunnah domin kyautata zamantakewar aure.
Tweet media one
3
9
35
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
7 months
Live !!! Addini da Rayuwa | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Maudu'i: Khaba'ir ( iv ) Mugayen Laifuka Layin Tambaya: +234 906 601 9445 27 Rabi Awwal 1445 AH 12 October 2023
2
13
37
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Live !!! Jami'u Mutun At-Tauhid Wal Akidah: 28 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Majlis: Abubakar Hussain Fagge Unguwa: Fagge 03 Jumadal Ula 1445 AH 17 November 2023
0
15
37
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
9 months
Tekun Atlantic
2
10
34
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
8 months
MUNA GODIYA GA MAI MARTABA SARKIN MISAU. ALH DR AHMAD SULAIMAN MNI. BISA KARAMCI DA YA NUNA MANA.
0
8
34
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
6 months
Live !!! Khutbah : | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah} Masallaci: Skyline University, Kano Unguwa: zaria Road 26 Rabi'ul Thani 1444 AH 10 November 2023
1
12
31
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
9 months
Gwamnatin Kano na daf da ƙaddamar da shirin auren zawarawa da ƴan mata, shin ko ka/ki na cikin angwaye da amaren? Shin kana cikin angwaye ko kina cikin amare.?
Tweet media one
0
6
30
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
2 years
Kayi abinda Allah (S.W.T) yake so, kafin ka hadu da Allah (S.W.T)
2
10
28
@ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim
9 months
Shirin Auratayya: Manufar Yin Aure
0
13
28