Pikagi
Popular Tweets
About
Privacy Policy
Removal Request
Table Shaker ❼
@table_shaker_
3 years
Ni kaduna kudu ne ko arewa? Naga samarin garin dukka kansu cibiri-cibiri, kuma duk da gajerun wanduna
49
20
201
Replies
THIS IS MATTARRAXXZZEE
@mattarraxxzzee
3 years
@Auwerl
@Dongarrus1
1
0
2
Jigga
@Halifan_Iyah
3 years
@Auwerl
Kasan Kaduna sune akan gaba wajen cinikin gajeran wando 😂
0
0
1
Amb.
@TheSuleimanAnas
3 years
@Auwerl
Wai kai dama kazone don kaci mana mutunci ko QaQa?
1
0
3
Mujahid Umar (MJ)
@muja_bosss
3 years
@Auwerl
Baka da kirki wlh 😂😂💔
0
0
1
Mr. Harris💙
@hareezsaeed
3 years
@Auwerl
Kudun arewa ce
0
0
0
Download
A.A.Ad@m
@AbdullahiAAda11
3 years
@Auwerl
Toh gasu nn deh,abun deh ba'a chewa komai,idan aka tsawaita binchike sai ah samu matsala
0
0
2
Abu A'eesher
@Abuaeesher
3 years
@Auwerl
Kudu masu Arewan tsakiya
0
0
3
Ahmad yusuf
@Ahmad96837092
3 years
@Auwerl
Kaiii jama a Sharriin kuma tanan yafito kasami garin ustaxaiii kace wai kudu ne Kaduna kowa kagani DA gemu
0
0
1
SieNooN
@ISHAQIB22496761
3 years
@Auwerl
Basu da banbanci da yan kudu
0
0
1
Sadeeq Farooq Sadauki
@SadaukiFarooq
3 years
@Auwerl
Yawancinsu masu tallan gwanjo ne
0
0
0
SULTAN UTHMAN👑
@MR_OSMANSONG
3 years
@Auwerl
Kudun Arewa kenan
0
0
1
NO MANNERS 😂✌️🐍
@Kanoma02
3 years
@Auwerl
😂😂🤣🤣🤣 saima kaga Gwaska Garba cikin guntun wando
@Dongarrus1
2
0
6
Ghost 😎
@Oskeedo_noni
3 years
@Auwerl
Shinkafa dawake ne kawai man Zama da mutanenne kawai
0
0
2
ABDULRAHMAN BALA
@ABDULRAHMAN3890
3 years
@Auwerl
0
0
4
Download
Sadi Garba
@Sadi_Garba1
3 years
@Auwerl
Gsky dai nan yakamata Nairamarly yaje ba kano ba 😂
0
0
1
Isma'il🌱
@IsmahWww
3 years
@Auwerl
Noo suna middle bed ne 😂😂
0
0
2