@table_shaker_
Table Shaker ❼
3 years
Wata sabuwa..... Uwar gida ta haihu Mai gida ya siya musu Atamfa iri daya da yar aiki.... Ashe taji haushi.... Uwar gida taje ta siyo shadda aka dinka mata da itaa da Mai gadi suka saka ranar suna...... Har yanzu muna gaban Mai gari
65
63
218

Replies

@bb_khamees
ᗩbuᗩyaan
3 years
@Auwerl @Baffarh_ Wata shari’ar sai a lahira 😂
0
0
2
@kool_krypto
Kool_Krypto
3 years
@Auwerl Lmaooo 😂
1
0
2
@Mrs_Umdazz
Mrs Ummulkhairi
3 years
@Auwerl Ramuwar gayya 😂
0
0
0
@AaBalarabeMnim
AB_Ahmad
3 years
@Auwerl Wannan match din dabi ne alaji😂😂
Tweet media one
0
0
3
@Young_ladanee
Abdussalam Ahmad Ladan
3 years
@Auwerl Wannan uwar gdan abokiyar zamace, ta iya kishi cikin hikima da hankali
0
0
1
@HarunaGaladeema
G E R L E C X Y
3 years
@Auwerl Hahahahahaha shikenan tayiii balance ae 1:1🤣🤣🤣🤣🤣
0
0
1
@Auwerl Anyi matah kan kara tayi na itace
0
0
0
@Khvmx_Dee
Üpçømïñg Bïlliøñãïrë 💰💯
3 years
@Auwerl 🤣🤣🤣
0
0
0
@UmarAlhajiAbub2
Umar Alhaji Abubakar💪🏻 XPLUS
3 years
@Auwerl 😂😂
0
0
0
@IsmahWww
Isma'il🌱
3 years
@Auwerl Taashin hankali😂😂😂😂
0
0
0
@IByaSh5050
FX_IBYASH
3 years
@Auwerl Crisis on the earth
0
0
0
@Manzo__Jr
∆bdulmajeed
3 years
0
0
0
@Zulzurander
Abubakar M Awwal
3 years
@Auwerl Kut!!!!!!!
Tweet media one
0
0
4
@UmarGMuhd1
Umar G. Muhd
3 years
@Auwerl 😂😂😂😂😂tabbb akwai kacudi
0
0
0
@kaseem_k2
Alkasim Muhammad💙
3 years
@Auwerl 🤣🤣 bala'ih akwai qura yasin
0
0
0
@MubarakNasir_
Mijin mace daya ☝️
3 years
@Auwerl 1-1 kenan
0
0
1
@NOTHERN_KING
LANNISTER💰
3 years
@Auwerl Shi kanshi mai gari nasan gidan police zai turaku kawai😂
0
0
3
@nurr_mamman
MOH_NURR
3 years
0
0
1