Salim Ja’afar Mahmoud
4 years
Mu na fatan kamar yanda fuskokinsu ke cike da murmushi a wannan hoto, Allah Ya tashe su cikin Annuri a Ranar Alkiyama.
Allah yace:
(Wasu fuskõki, a rãnar nan, mãsu annuri ne. Zuwa ga Ubangijinsu mãsu kallo ne.)
Ya Allah Ka sa Aljanna ce Makomarsu da dukkanin magabata.