Allah karabamu da miji Irin malam zaidu ga arziki Amma Bana ciba, zamuga yadda zata Kaya da alhj da julaidiyya😁. Muna dakon wani Makon Allah yasa munada rabon gani ameen @
#Gidanbadamasi
@FalaluDorayi
@Mrs_Umdazz
Rabuwar su shine mafi alkhairi
Saboda zasu cigaba da zargin juna ne, Kuma zaman aure da zargi baya yuyiwa
Maza basa iya yafewa mace laifin Zina saboda Ubangiji shi kadai ya mallakawa ke awannan bangaren
Taska ze ballowa su dankwambo ruwa Yasin. Duk takaicin anacin arziki babu shine
@FalaluDorayi
idan kanason arziki Seka koma ga Allah Ana hailala da istigfari.
#GidanBadamasi
@el_uthmaan
Annabi SAW yayi gaskiya da yace kasamawa yaranka uwa tagari.
Laifinta zakaninta da ubangiji ne, Kuma Allah gafurur Raheem ne zai Iya gafarta Mata.
Shima hakuri zaiyi yayta nema Mata gafarar ubangiji Kuma yabata hakkinta matsayinta na mahaifiyarsa.
Allah yay mana gafara bakidaya
An kammala ɗaukar shirin LABARINA SERIES ZANGO NA UKU bayan tsawon kwanaki 72 da aka kwashe.
Wakilan mu sunyi nasarar ganin wani ɓangare daga cikin shirin, sun jinijinawa ingancin aikin da
@AminuSaira
ya yiwa fim ɗin, kamar quality na hoto da sound.
Something bigger is coming!
A wata hira da
@AdizatouGabon
ta tattauna da jaruma
@washafatii
a shirin GABON's ROOM, jaruma Washa ta bayyana ita aka fara nema ta taka rawar SUMAYYA a shirin LABARINA tun ashekarar 2016, amma Mawaki kuma Producer
@asnanic200
ya nuna bayaso shi akwai wacce yafi gamsuwa da ita.
KAYI NAYI is a BLOCKBUSTER HIT
Fim din Kayi Nayi ya haɗa kuɗi (₦4,013,000)
Fim din ya samu tagwamashin ranar sallah inda ya futa ranar Alhamis ya ragargazo kuɗi (₦1,096,500). A normal weekend din sa na juma'a, asabar da lahadi ya haɗa (₦1,765,500).
Naga mutane dayawa suna ta karyata
@Hausafilmsnews
akan rahoton da suka kawo na jaruma HAFSA IDRIS ta aurar da ya... To abinma da basu sani ba ai ba wannan ce yarta ta farko ba, wannan ta uku ce, amma yarinya ce girman jiki ne da ita.
@PenAbdull
Wlh malam mu suka gani munayi ai
Yanxu mutum yay magana ace baya kishin addininsu.
Amma asali Yan bidi'ah su suka fara rawa da Waka har cikin masallaci wai dasunan yabon annabi ko zikiri. Allah yasa mudace ameen ☺️☺️
Dua is beautiful, If you love someone, Pray for them. Pray for their peace. Pray for their growth. Pray for their success. Pray for their life. Pray for their happiness.