K U R U N K U S
CE-CE-KU-CE ta kare a KANO.
ABBA ne Zababben Gwamnan Jihar Kano, gashi ya karbi takardar shaida daga Hukumar INEC.
Allah mun gode maka, Allah ka taya shi ruko, ka iya masa da IYAWARKA. Ya Allah, kasa ABBA ya futa kunyar Al'ummar jihar Kano.
#abbanaabba2027