Alhamdulillah!!!
Officially
#Married
to
@yakasai_aysha
On 06/05/2023 after a short time Relationship.
May Allah (SWA) Bless our Home🏡.
Thank you all for the collective energy you put to make this Day a very special one for us.
#WeMetOnTwitter
Innalillahi wa Inna ilaihi rajiuun (naban) Allah ya mata rasuwa tanada shekara 130 , ba ta wuce 4 months ba da musuluntarta, Allah ya karbi rayuwarta, wannan babban rabo ne.
Allah ya gafartama ta.
Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un 😭😭
#REPOST
Wannan bawan Allah ya samu hatsarine tsakanin hanyar Gombe da Adamawa, kuma babu wanda yasan shi, saboda haka ana cigiyako akwai wanda ya sansa, tabbas Allah yayi masa rasuwa, Allah ya gafarta masa yasa a gane ƴan'uwa tun jiyane
#Repost
Inna lillahi Wa inna Illaihi Rajiun
Allah yayi wa Mahaifiyarsu Rasuwa Sanadiyar Hatsarin Mota Sakanin Dobeli Direban Dai Ya Daukesu Daga Wukari Amma Tace Masa Garin Dogo Zataje Dake Karamar Hukumar Lau ..
Ta Mutu Ta Bar Yara Kanana Guda Biyu
Inji Babban Yaron Wai Sunan
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN!
Allah Yayiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa, Bayan Jinya Da Ya Samu A Daren Jiya, Bayan Kammala Tafsir Magriba Zuwa Ishaa.
Ubangiji Allah Yajikan Mallam Yabashi Aljannatus Firdaussi.
Innalillahy wa inna ilaihy rajiun😭😭😭😭 sad to see women dropping their mobile numbers under a 4gb data give away tweet😭😭😭😭
Not all women are longer women💔
To my dear Friends, Relatives, My Brothers and Sisters in Islam and Twitter at large, Please do not forget to save the Date of our Wedding Documentation (FATIHA).
@Mubarak_kindam
and
@yakasai_aysha
It’s coming soon on👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
GET PAID TO SLEEP
In the USA sleeping is money 😳 !! A shop that sells mattresses would hire ladies just to sleep the whole day, they are taken care of and paid according to the number of hours they can sleep 🛌